iqna

IQNA

kafafen yada labaran Yamma
Tehran (IQNA) Wani kwararre a nahiyar Afirka ya ce nasarar gudanar da gasar cin kofin duniya da Qatar ta yi ya kalubalanci yunkurin kasashen yammacin duniya na nuna bakar hoto na musulmi; Hoton da ya kasance yana danganta musulmi da ta'addanci da rashin zaman lafiya.
Lambar Labari: 3488360    Ranar Watsawa : 2022/12/19